IQNA - Ma'aikatar sufuri da harkokin wajen Isra'ila ta sanar da cewa an rufe sararin samaniyar gwamnatin ga jiragen farar hula .
Lambar Labari: 3493421 Ranar Watsawa : 2025/06/15
IQNA - An shirya wani taron karawa juna sani mai taken “Yadda ake amfani da fasahar kere-kere wajen yi wa littafin Allah hidima da kuma taimakon ‘yan’uwanmu da ke wajen birnin Quds” a kasar Muritaniya.
Lambar Labari: 3493107 Ranar Watsawa : 2025/04/17
IQNA - An kashe Sheikh Muhammad Hammadi wani jami'in kungiyar Hizbullah a kofar gidansa da ke birnin Mashghara a yankin "Bekaa ta Yamma".
Lambar Labari: 3492614 Ranar Watsawa : 2025/01/23
IQNA - Masallatan Sidi Jamour da Sidi Zayed da ke tsibirin Djerba na kasar Tunisiya, wadanda ke cikin jerin wurare da gine-gine 31 da ake shirin yi wa rajista a jerin abubuwan tarihi na UNESCO, na bukatar sake ginawa cikin gaggawa saboda rashin dacewar da suke ciki, da kuma yadda aka samu fashe-fashe a ginin.
Lambar Labari: 3492047 Ranar Watsawa : 2024/10/17
IQNA - Kungiyar kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da harin bam da gwamnatin sahyoniyawa ta kai a wata makaranta a zirin Gaza, wanda ya kasance wurin tattara 'yan gudun hijira.
Lambar Labari: 3491737 Ranar Watsawa : 2024/08/22
Firayim Ministan Iraki ya sanar
IQNA - A yayin ganawarsa da kwamandojin dakarun tsaron kasar, firaministan kasar Iraki Muhammad Shiya al-Sudani ya yaba da kokarin da wadannan dakarun suke yi na tabbatar da tsaron maziyarta Arbaeen Hosseini, ya kuma yi hasashen cewa adadinsu zai kai miliyan 23 daga ciki da wajen Iraki.
Lambar Labari: 3491708 Ranar Watsawa : 2024/08/17
IQNA - A jiya ne aka fara gudanar da gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na goma sha biyu a birnin Benghazi.
Lambar Labari: 3491136 Ranar Watsawa : 2024/05/12
Tehran (IQNA) Matakin da ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Tunusiya ta dauka na bunkasa makarantun kur'ani ya zama wani lamari mai cike da cece-kuce a tsakanin masu kishin addini da masu kishin Islama a kasar.
Lambar Labari: 3487928 Ranar Watsawa : 2022/09/29
Tehran (IQNA) Ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani mai zafi a kan kasashen Burtaniya, Jamus, Faransa, dangane da shirinta na nukiliya.
Lambar Labari: 3485569 Ranar Watsawa : 2021/01/19
Masu adawa da hambararrar gwamnatin kasar Sudan, sun sha alwashin gaba da gudanar da zanga-zanga har sai an mika mulki ga farar hula .
Lambar Labari: 3483572 Ranar Watsawa : 2019/04/23